Alcune informazioni sono riportate in lingua inglese.
Chi sono
"Ni freelancer ne mai sha'awar rubutu da fassara. Ina iya rubuta labarai masu inganci a harshen Turanci, kuma ina iya fassara tsakanin Hausa da English cikin sauƙi da daidaito. Ina mai da hankali kan aiki mai kyau da isar da aiki akan lokaci."*... Continua a leggere